Posts

Showing posts from May, 2025

DA DUMI-DUMI: Ana Fargabar Rasa Rayuka Sakamakon Ambaliyar Ruwa A Neja Rahotanni sun nuna cewa ruwan sama ya yin ambaliya a garin Mokw

https://surl.lu/srewyk   DA DUMI-DUMI: Ana Fargabar Rasa Rayuka Sakamakon Ambaliyar Ruwa A Neja Rahotanni sun nuna cewa ruwan sama ya yin ambaliya a garin Mo https://surl.lu/srewyk kw

Barayin adaidaita a kano

Image
https://surl.lu/srewyk  Yan Fashin Waya : An Kama Matasa Biyu da Ake Zargin Barayin Waya da Kisan Direban A Daidaita Sahu a Hotoro Rahotanni daga unguwar Hotoro, dake cikin karamar hukumar Nassarawa a Jihar Kano, na nuna cewa an kama wasu matasa biyu da ake zargi da kisan wani direban baburin a daidaita sahu, tare da wani matashi bayan sun kwace musu waya. Shaidun gani da ido sun bayyana cewa lamarin ya faru ne da safiyar yau, inda ake zargin matasan sun kai wa mutanen hari don su kwace wayoyinsu, wanda hakan ya kai ga rasa rayuwar direban da kuma raunata matashin da ke tare da shi.

Uwa tasiyarwa da boka yarta

Image
 Wata kotu a Afirka ta Kudu ce ta yanke wa Kelly Smith hukuncin tare da mutane biyu da ta haɗa baki da su wajen garkuwa da kuma safarar 'yarta mai shekara shida, Joshlin Smith.  Wani fasto ya bayyana cewa ya ji lokacin da Kelly Smith take cinikin sayar da ‘ya'yanta, kowanne kan dala 275 zuwa dala 1,100. Tun 2024 da Joshlin ta ɓace, har yanzu ba a gano inda take ba, amma 'yansanda sun ce za su ci gaba da neman yarinyar, har a ƙasashen ketare.

'Yanbindiga sun sace mutum 117 da hallaka wasu tara a Jihar Kebbi

<script type='text/javascript' src='//pl26781186.profitableratecpm.com/57/b4/86/57b486bbcbef2de8290f68a8e0541c0c.js'></script>   Sa'o'i 3 da suka wuce Wasu 'yanbindiga sun hallaka akalla mutum tara sannan kuma suka yi awon-gaba da wasu magidanta 117, a garin Danmuntari da ke yankin Danko-Wasagu a jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya. Wasu mazauna garin da suka tsira daga harin sun tabbatar wa da BBC, da cewa lamarin ya faru ne a yammacin ranar Talata, 27 ga watan Mayun, 2025, lokacin da 'yanbindigan su ka yi wa garin kofar-rago. Daga cikin wadanda barayin dajin suka kashe har da wata mata mai jego da jaririnta, inda suka harbe su tare da sauran jama'ar da suka hallaka ta hanyar harbin kan-mai-uwa-da-wabi a lokacin da suka shiga garin, kamar yadda shedun suka yi bayani. ''Da la'asar barayin suka kewaye garin suka dinga harbe-harbe wanda hakan ya sa dole mutanen garin suka watse suka cimma na kashewa, suka kashe mutum ...

Jarumar Kannywood

Image
 Jarumar Finafinan Hausa, Maryam 'Labarina' Ta Kammala Digirinta Na Farko Wace fata za ku yi mata?

Wasu wuraren jimai badai gado ba

Image
 WASU WURAREN DA ZA'A IYA YIN JIMA'I BATARE DA AN HAU GADO BA.  wanda zai ƙara sha'awa da sabbin ɗanɗano ga ma'aurata: ✍️✍️ 1. A bango (wall style) Matar na jingine da bango, namiji ya tsaya yana shiga. Wannan salon yana da daɗi kuma yana sa motsi sosai. Yana bukatar ƙarfin jiki da daidaito. 2. A cikin bandaki (bathroom fun) Za a iya yi a cikin shower ko a gefe, musamman idan an haɗa da ruwan zafi (warm shower). Yanayi mai daɗi ne musamman da daddare ko da safe. 3. A kujerar zaman falo (chair style) Namiji zai zauna a kujera, matar ta zauna a kansa daga gaba ko baya. Wannan salon yana ba da damar kallon ido-da-ido da jin nutsuwa. 4. A dinning table ko kitchen counter Wannan yana ba da sabbin irin jin daɗi, musamman da yamma lokacin da yara ko wasu suka yi bacci. 5. A tabarma ko carpet (floor style) Ana shimfiɗa tabarma mai laushi, a yi jima'i a ƙasa. Wannan yana ba da sabuwar kwarewa ga jiki da kusanci. 6. A cikin mota (car adventure) Ga waɗanda suka san yadda za su...

Hazikin matashinan ya qara sakin sabuwar wakarsa mai suna

Image
 https://youtu.be/DYrqqlwpd9c?si=l3bZtv3--Wj6kaDA TANA YOUTUBE YANZU HAKA

Zargin fataucin qwaya

 Ina zamu saka kan mu a Kano?  Sunan sa Suleman Dan Wawu Fagge yanzu haka yana hannun jami’an NDLEA wasu al’umma daga Fagge sun shaida min cewar an san irin kasuwancin da yake Amma an masa shiru saboda tsoron abin da kaje yazo. Babban abin takaicin shine wannan fa mutum ne da ake ganin sa yana fantamawa da manyan motoci da sauran Kayan alatun rayuwa, kuma da yawan mutane sun san irin kasuwancin da yake. A shekarar 2022 an kama Shi kan tuhumar fataucin kwayoyi, amma babu dadewa aka sake shi yanzu haka an kama shi da irin wannan harkallar daga gun Yansandan an mika shi gun NDLEA amma can ma Wata Majiya me tushe tace matukar ba manyan mutane daga yankin su sun rubutawa kotu korafi kan irin cakar da yayansu da yake ba to Akwai yuwuwar sakin sa ko bayar da belin sa cikin kankanin lokaci. Ina da tambayoyi da yawa kan wannan mutum, na farko ya aka yi ya samo Mota da official plate number ta Presidency? Wacce hanya yake bi yana kubucewa idan an kama shi? Da zan ganshi da na sami amsos...

Hanyoyi da miji zai bi wajan gamsar da iyali

Image
 Ga hanyoyi masu sauƙi da namiji zai bi don ya gamsar da matarsa a yayin jima’i, da nufin ƙarfafa soyayya da jin daɗin juna: --- 1. Fahimta da Shiri kafin Jima’i: Ka fara da soyayya: Kamar runguma, sumbata, kalaman ƙauna—wannan yana tayar da sha’awa sosai ga mace. Tattaunawa: Ka tambayi matarka abin da take so ko ba ta so. Fahimtar juna na kawo sauƙin gamsuwa. --- 2. Jan hankali zuwa gabanta: Mace tana buƙatar tsawon lokaci kafin ta kai ƙololuwa (orgasm), sabanin namiji. Ka ba da lokaci wajen: Romantic touch: shafar jikinta da laushi. Oral sex (idan halal ne a tsakaninku): yawanci yana matuƙar gamsar da mace. G-spot da Clitoris: Wadannan wurare ne na jin daɗi sosai a jikin mace. Kulawa da su yana taimaka mata ta gamsu sosai. --- 3. Ka karanta jikin matarka: Idan tana yin numfashi da sauri, yana nuna tana jin daɗi. Idan ta fara jujjuya jikinta ko ta rike ka, ka cigaba da abin da kake yi. Ka saurareta da idanu da kunne. --- 4. Matsayi (Positions): Sauya matsayi (kamar missionary, wom...

Shugaban najeriya Bola Ahmad Tinubu

Image
 A yau ne shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu yake cika shekara biyu cif da hawa karagar mulki.  A cikin shekarun nan biyu ƙasar ta fuskanci sauye-sauye da dama da suka jiɓanci ɓangaren man fetur, tattalin arziƙin ƙasar, halin rayuwa da 'yan Najeriya ke ciki da kuma fannin tsaro.

Zargin gurbata tarbiya a Kano

Image
 Kotu a Kano ta aike da wasu matasa hudu 'yan TikTok gidan gyaran hali bisa zargin yada rashin tarbiyya a kafafen sada zumunta biyo bayan kararsu da Hukumar tace fina finai tayi Wadanda ake tuhuma su ne Hafsa Hamisu (Zoom Zoom), Usman Majidadiɓ (Majidadi), Sumayya Muhammad (Summy Beby), da Usman Ibrahim (Maikalar Kudi), kuma duk sun amsa laifin da ake tuhumarsu da shi. Hukumar tace fina finai ta jihar Kano karkashin jagorancin Abba El- Mustapha ta sha alwashin ci gaba da yaki da rashin da’a a kafafen sada zumunta domin kare tarbiyya da al’adun al’umma bisa koyarwar addinin Musulunci.