Wasu wuraren jimai badai gado ba
WASU WURAREN DA ZA'A IYA YIN JIMA'I BATARE DA AN HAU GADO BA.
wanda zai ƙara sha'awa da sabbin ɗanɗano ga ma'aurata:
✍️✍️
1. A bango (wall style)
Matar na jingine da bango, namiji ya tsaya yana shiga. Wannan salon yana da daɗi kuma yana sa motsi sosai. Yana bukatar ƙarfin jiki da daidaito.
2. A cikin bandaki (bathroom fun)
Za a iya yi a cikin shower ko a gefe, musamman idan an haɗa da ruwan zafi (warm shower). Yanayi mai daɗi ne musamman da daddare ko da safe.
3. A kujerar zaman falo (chair style)
Namiji zai zauna a kujera, matar ta zauna a kansa daga gaba ko baya. Wannan salon yana ba da damar kallon ido-da-ido da jin nutsuwa.
4. A dinning table ko kitchen counter
Wannan yana ba da sabbin irin jin daɗi, musamman da yamma lokacin da yara ko wasu suka yi bacci.
5. A tabarma ko carpet (floor style)
Ana shimfiɗa tabarma mai laushi, a yi jima'i a ƙasa. Wannan yana ba da sabuwar kwarewa ga jiki da kusanci.
6. A cikin mota (car adventure)
Ga waɗanda suka san yadda za su buya ko kuma suna da wuri mai privacy, wannan salon yana da daɗin gaske, musamman idan an yi shi da dare.
7. A gaban madubi (mirror view)
Namiji na tsaye a baya, mace a gaba tana kallon madubi. Wannan yana ƙara sha'awa saboda kallon yadda ake jima’i yana kunna zuciya sosai.
8. A cikin ɗaki da hasken ƙyalli ko turare (romantic setup)
Ko da ba a gado ba, za a iya shirya wuri da labule, wuta mai laushi, da ƙamshi. Wannan yana ƙara ɗaukar hankali da shauƙi.
Ka fahimta yanzu?
Jima’i ba sai an hau katifa ba! Idan sha’awa ta tashi, gado ma sai ya sha gabanta!
Allah yasa mudace 🙏

Comments
Post a Comment