Uwa tasiyarwa da boka yarta

 Wata kotu a Afirka ta Kudu ce ta yanke wa Kelly Smith hukuncin tare da mutane biyu da ta haɗa baki da su wajen garkuwa da kuma safarar 'yarta mai shekara shida, Joshlin Smith. 


Wani fasto ya bayyana cewa ya ji lokacin da Kelly Smith take cinikin sayar da ‘ya'yanta, kowanne kan dala 275 zuwa dala 1,100.


Tun 2024 da Joshlin ta ɓace, har yanzu ba a gano inda take ba, amma 'yansanda sun ce za su ci gaba da neman yarinyar, har a ƙasashen ketare.


Comments

Popular posts from this blog

Wasu wuraren jimai badai gado ba

'Yanbindiga sun sace mutum 117 da hallaka wasu tara a Jihar Kebbi

Hanyoyi da miji zai bi wajan gamsar da iyali