Wasu wuraren jimai badai gado ba
WASU WURAREN DA ZA'A IYA YIN JIMA'I BATARE DA AN HAU GADO BA. wanda zai ƙara sha'awa da sabbin ɗanɗano ga ma'aurata: ✍️✍️ 1. A bango (wall style) Matar na jingine da bango, namiji ya tsaya yana shiga. Wannan salon yana da daɗi kuma yana sa motsi sosai. Yana bukatar ƙarfin jiki da daidaito. 2. A cikin bandaki (bathroom fun) Za a iya yi a cikin shower ko a gefe, musamman idan an haɗa da ruwan zafi (warm shower). Yanayi mai daɗi ne musamman da daddare ko da safe. 3. A kujerar zaman falo (chair style) Namiji zai zauna a kujera, matar ta zauna a kansa daga gaba ko baya. Wannan salon yana ba da damar kallon ido-da-ido da jin nutsuwa. 4. A dinning table ko kitchen counter Wannan yana ba da sabbin irin jin daɗi, musamman da yamma lokacin da yara ko wasu suka yi bacci. 5. A tabarma ko carpet (floor style) Ana shimfiɗa tabarma mai laushi, a yi jima'i a ƙasa. Wannan yana ba da sabuwar kwarewa ga jiki da kusanci. 6. A cikin mota (car adventure) Ga waɗanda suka san yadda za su...

Comments
Post a Comment