Shugaban najeriya Bola Ahmad Tinubu


 A yau ne shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu yake cika shekara biyu cif da hawa karagar mulki. 


A cikin shekarun nan biyu ƙasar ta fuskanci sauye-sauye da dama da suka jiɓanci ɓangaren man fetur, tattalin arziƙin ƙasar, halin rayuwa da 'yan Najeriya ke ciki da kuma fannin tsaro.

Comments

Popular posts from this blog

Wasu wuraren jimai badai gado ba

'Yanbindiga sun sace mutum 117 da hallaka wasu tara a Jihar Kebbi

Hanyoyi da miji zai bi wajan gamsar da iyali