Barayin adaidaita a kano

https://surl.lu/srewyk Yan Fashin Waya : An Kama Matasa Biyu da Ake Zargin Barayin Waya da Kisan Direban A Daidaita Sahu a Hotoro


Rahotanni daga unguwar Hotoro, dake cikin karamar hukumar Nassarawa a Jihar Kano, na nuna cewa an kama wasu matasa biyu da ake zargi da kisan wani direban baburin a daidaita sahu, tare da wani matashi bayan sun kwace musu waya.


Shaidun gani da ido sun bayyana cewa lamarin ya faru ne da safiyar yau, inda ake zargin matasan sun kai wa mutanen hari don su kwace wayoyinsu, wanda hakan ya kai ga rasa rayuwar direban da kuma raunata matashin da ke tare da shi.


Comments

Popular posts from this blog

Wasu wuraren jimai badai gado ba

'Yanbindiga sun sace mutum 117 da hallaka wasu tara a Jihar Kebbi

Hanyoyi da miji zai bi wajan gamsar da iyali