Posts

Barayin adaidaita a kano

Image
https://surl.lu/srewyk  Yan Fashin Waya : An Kama Matasa Biyu da Ake Zargin Barayin Waya da Kisan Direban A Daidaita Sahu a Hotoro Rahotanni daga unguwar Hotoro, dake cikin karamar hukumar Nassarawa a Jihar Kano, na nuna cewa an kama wasu matasa biyu da ake zargi da kisan wani direban baburin a daidaita sahu, tare da wani matashi bayan sun kwace musu waya. Shaidun gani da ido sun bayyana cewa lamarin ya faru ne da safiyar yau, inda ake zargin matasan sun kai wa mutanen hari don su kwace wayoyinsu, wanda hakan ya kai ga rasa rayuwar direban da kuma raunata matashin da ke tare da shi.

Uwa tasiyarwa da boka yarta

Image
 Wata kotu a Afirka ta Kudu ce ta yanke wa Kelly Smith hukuncin tare da mutane biyu da ta haɗa baki da su wajen garkuwa da kuma safarar 'yarta mai shekara shida, Joshlin Smith.  Wani fasto ya bayyana cewa ya ji lokacin da Kelly Smith take cinikin sayar da ‘ya'yanta, kowanne kan dala 275 zuwa dala 1,100. Tun 2024 da Joshlin ta ɓace, har yanzu ba a gano inda take ba, amma 'yansanda sun ce za su ci gaba da neman yarinyar, har a ƙasashen ketare.

'Yanbindiga sun sace mutum 117 da hallaka wasu tara a Jihar Kebbi

<script type='text/javascript' src='//pl26781186.profitableratecpm.com/57/b4/86/57b486bbcbef2de8290f68a8e0541c0c.js'></script>   Sa'o'i 3 da suka wuce Wasu 'yanbindiga sun hallaka akalla mutum tara sannan kuma suka yi awon-gaba da wasu magidanta 117, a garin Danmuntari da ke yankin Danko-Wasagu a jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya. Wasu mazauna garin da suka tsira daga harin sun tabbatar wa da BBC, da cewa lamarin ya faru ne a yammacin ranar Talata, 27 ga watan Mayun, 2025, lokacin da 'yanbindigan su ka yi wa garin kofar-rago. Daga cikin wadanda barayin dajin suka kashe har da wata mata mai jego da jaririnta, inda suka harbe su tare da sauran jama'ar da suka hallaka ta hanyar harbin kan-mai-uwa-da-wabi a lokacin da suka shiga garin, kamar yadda shedun suka yi bayani. ''Da la'asar barayin suka kewaye garin suka dinga harbe-harbe wanda hakan ya sa dole mutanen garin suka watse suka cimma na kashewa, suka kashe mutum ...

Jarumar Kannywood

Image
 Jarumar Finafinan Hausa, Maryam 'Labarina' Ta Kammala Digirinta Na Farko Wace fata za ku yi mata?

Wasu wuraren jimai badai gado ba

Image
 WASU WURAREN DA ZA'A IYA YIN JIMA'I BATARE DA AN HAU GADO BA.  wanda zai ƙara sha'awa da sabbin ɗanɗano ga ma'aurata: ✍️✍️ 1. A bango (wall style) Matar na jingine da bango, namiji ya tsaya yana shiga. Wannan salon yana da daɗi kuma yana sa motsi sosai. Yana bukatar ƙarfin jiki da daidaito. 2. A cikin bandaki (bathroom fun) Za a iya yi a cikin shower ko a gefe, musamman idan an haɗa da ruwan zafi (warm shower). Yanayi mai daɗi ne musamman da daddare ko da safe. 3. A kujerar zaman falo (chair style) Namiji zai zauna a kujera, matar ta zauna a kansa daga gaba ko baya. Wannan salon yana ba da damar kallon ido-da-ido da jin nutsuwa. 4. A dinning table ko kitchen counter Wannan yana ba da sabbin irin jin daɗi, musamman da yamma lokacin da yara ko wasu suka yi bacci. 5. A tabarma ko carpet (floor style) Ana shimfiɗa tabarma mai laushi, a yi jima'i a ƙasa. Wannan yana ba da sabuwar kwarewa ga jiki da kusanci. 6. A cikin mota (car adventure) Ga waɗanda suka san yadda za su...

Hazikin matashinan ya qara sakin sabuwar wakarsa mai suna

Image
 https://youtu.be/DYrqqlwpd9c?si=l3bZtv3--Wj6kaDA TANA YOUTUBE YANZU HAKA